crypto believe🙏
Idan ka É—auki crypto a matsayin sana'a
kuma kayi abubuwan ka da jajircewa, ko bakayi kuɗi ba, zaka samu rufin asiri. Sai dai in haƙurin ka ya gaza.
Kayi duba a shekaru biyar zuwa shida da suka wuce, da yawan waɗanda suke cikin crypto a yanzu N3k sha'awa take basu. Amma saboda consistency zuwa yanzu duk wanda suka fara crypto 2020 zuwa yanzu zaiyi wahala kaga mutun in baiyi kuɗi ba ya samu rufin asiri dashi indai ya maida hankali kuma bai sare ba, yaci gaba da ƙara ilimi da experience.
Masu bincike suka ce; idan ka É—auki abinda kake so ka koya da mahimmanci, zaka ware masa awa 3 zuwa 5 a kowacce rana na tsawon wata 3 kullum kana karatu, da nazari akansa. Ba tare da kana saka wasa ba.
Shiko Malcolm Gladwell cewa yayi acikin littafin sa na 'Outliers' zai ɗauke ka awa 10,000 kana jarraba abinda ka koya kafin ka ƙware akansa, misali kamar ka zama irin Bill Gates a fannin iya Programming.
A zance na adalci, zai É—auke ka wata uku kullum kana ware awa 2-5 kana karatu akan Crypto/Forex kafin ka san ina ta dosa indai da gaske kake.
Sannan zai É—auke ka tsawon shekaru kana Practice kafin ka zama 'Profitable Trader', akwana a tashi har ka zama 'Professional Trader'.
Idan kuma mun yarda da maganar Gladwell zai ɗauke ka awa 10,000 a tsawon watanni/shekaru kana practice kafin ka zama ƙwararren Trader na faɗa a ji.
Da yawan mutanen da suke trading kullum suke complain akan asara, basuyi karatu da practice ba na tsawon wata É—aya ba irin karatun da ake siffantawa ayi idan ana so a koyi abu da gaske ba, balle ayi maganar awa 10,000 (a zance irin nasu Gladwell) ana jarraba wannan abin har a kai ga fahimtar sa sannan a kai ga cimma nasara.

Comments
Post a Comment