Bautar damuAki
ILIMIN DA AKE ƁOYE MANA: RUƊANIN TURAWA DA BOYAYYEN ASIRINSU Duniya ba yadda muke ganinta ba ce a kafafen yaɗa labarai da fina-finai. Yayin da Turawa da makiya addini da zaman lafiya suke kokarin nuna mana cewa "kimiyya" da "wayewa" sune komai, kuma addini ko imani da gaibu (shaitanu da aljanu) tsohon yayi ne, su kuma a boye suna can sun zurfafa cikin harkokin tsafi da bautar shaidan. Ka san wannan: 1. Ruɗanin Duniya (The Great Distraction) Babban burin tsarin mulkin duniya na yau (The New World Order) shi ne su shagaltar da Musulmi da sauran mutane da abubuwan banza: - Wasa da nishadi (Entertainment). - Bidi'o'in batsa da kade-kade. - Neman abun duniya ba dare ba rana. - Auren jinsi. - Manufa: Don mu mance da asalinmu, mu mance da bautar Allah, sannan mu mance da cewa akwai yaki na boye tsakanin gaskiya da karya. 2. Musantawa a Bayyane, Yarda a Boye A makarantunsu, suna koyar da cewa aljanu ko tsafi tatsuniya ce. Amma a sirrance, manyan shugabanninsu da m...