Bautar damuAki
ILIMIN DA AKE ƁOYE MANA: RUƊANIN TURAWA DA BOYAYYEN ASIRINSU
Duniya ba yadda muke ganinta ba ce a kafafen yaɗa labarai da fina-finai. Yayin da Turawa da makiya addini da zaman lafiya suke kokarin nuna mana cewa "kimiyya" da "wayewa" sune komai, kuma addini ko imani da gaibu (shaitanu da aljanu) tsohon yayi ne, su kuma a boye suna can sun zurfafa cikin harkokin tsafi da bautar shaidan.
Ka san wannan:
1. Ruɗanin Duniya (The Great Distraction)
Babban burin tsarin mulkin duniya na yau (The New World Order) shi ne su shagaltar da Musulmi da sauran mutane da abubuwan banza:
- Wasa da nishadi (Entertainment).
- Bidi'o'in batsa da kade-kade.
- Neman abun duniya ba dare ba rana.
- Auren jinsi.
- Manufa: Don mu mance da asalinmu, mu mance da bautar Allah, sannan mu mance da cewa akwai yaki na boye tsakanin gaskiya da karya.
2. Musantawa a Bayyane, Yarda a Boye
A makarantunsu, suna koyar da cewa aljanu ko tsafi tatsuniya ce. Amma a sirrance, manyan shugabanninsu da masu kudin duniya suna gudanar da bukukuwan tsafi (Occult Rituals), wallahi sun fi ka sanin gaskiya amma saboda shaidanci bara su bi ba.
- Suna amfani da alamomin shaidan (Symbols) a fina-finansu da wakokinsu.
- Suna neman taimakon aljanu don samun iko da mulki, yayin da suke gaya maka kai "kimiyya" kawai za ka amince da ita.
3. Bari Mu Taɓo Labarin "Epstein Files" (Shaidanun Cikin Ƴen Adam)
Babban misali na kwanan nan da ya girgiza duniya shi ne fallasar Jeffrey Epstein. Wannan lamari ya nuna cewa:
- Manyan shugabannin duniya, sarakuna, da attajirai suna taruwa a wani tsibiri na sirri don tafka ayyukan masha'a da suka wuce hankali.
- Akwai zarge-zarge masu karfi na yin sadaukarwa da jinin mutane (Human Sacrifice) da kuma cin naman mutane a wasu tarukan nasu na sirri don bautawa shaidan.
- Wannan ba danyen aiki ba ne kawai; tsari ne na neman kusanci da shaidanu don dorewar mulkinsu da zaluncinsu.
4. Suna Ta Ƙoƙarin Raba Mu da Imaninmu:
Sun san cewa muddin Musulmi yana da karfin imani da tsoron Allah, ba za su taba iya iko da shi ba. Shi ya sa suke kokarin:
- Nuna cewa Musulunci "tsohon yayi" ne.
- Sanya shakku a cikin zukatan matasanmu game da gaibu.
- Gaskiyar Lamari: Su kansu sun san cewa akwai aljanu, akwai shaidan, kuma akwai ranar sakamako, amma suna so mu tafi wuta tare da su.
Kammalawa:
Comments
Post a Comment