Gaskiyar Magana Akan pi network Dual 2 value
Pi network Dual value ???
Abokaina ga abin da nake so ku gane game da Pi Network 👇
Wasu suna tunanin Pi ɗin da ke cikin exchange da na wallet ba ɗaya bane 😅amma gaskiya idan ba iri ɗaya bane to ba zai yiwu a tura daga ɗaya zuwa ɗaya ba kuma A ga balance ya sauka
A crypto fa tura coin daga exchange zuwa wallet yana yiwuwa ne kawai idan network ɗin su ɗaya ne
Misali idan Pi ɗin ka a mainnet ne to dole ka tura shi zuwa wallet ko exchange da ke goyan bayan Pi Mainnet ba wani network daban ba
Shi ya sa
✅ Kayi KYC
✅ Ka yi migration zuwa mainnet wallet
✅ sannan kasamu yanci Akan dukiyarka
✅ ko kariki ko kawatsar yarage naka
in pi dayaki exchange na boge ne Idan katuro shi zuwa wallet coin ɗin ka zai ɓace babu wanda zai dawo maka da shi 😬
Pi ɗaya ne sai dai wurin da kake adanawa ya bambanta exchange ko wallet exchange KYB sukayi pi core team suka Basu dama haka kaima kai dasu bawani ban banci A daina rudaku Akan pi
total supply na pi Network 100B CLT 8B 8% in CLT idan pi core team Suna gani za A buga fake coins 😁😁 na pi A exchanges sannan
suna gani daga kan network dinsu
Ana daukan Mai kyau Akai exchanges 😂
😂 sannan Ayi withdraw na fake pi daga exchanges zuwa wallet 😂😂 kai pioneer
Ka gwada daukar wani coin A solana mai suna pi
katura A wani address Na BNB mai irin wannan sunan pi kagani babbaka 🔥🔥🔥🔥 kinan🤣🤣
Blochchain Bazai yiwu kadau wani coin
daban katura ko kakara Akan wani coin da yakida iyakacin supply ba dan haka inkanada hali kasayi pi A exchanges😂😂😂
Comments
Post a Comment