Gaskiyar Magana Akan pi network Dual 2 value

Pi network Dual value  ??? 
 Abokaina ga abin da nake so ku gane game da Pi Network 👇
‎Wasu suna tunanin Pi ɗin da ke cikin exchange da na wallet ba ɗaya bane 😅amma gaskiya idan ba iri ɗaya bane  to ba zai yiwu a tura daga ɗaya zuwa ɗaya ba kuma A ga balance ya sauka 
‎A crypto fa tura coin daga exchange zuwa wallet yana yiwuwa ne kawai idan network ɗin su ɗaya ne
‎Misali idan Pi ɗin ka a mainnet ne to dole ka tura shi zuwa wallet ko exchange da ke goyan bayan Pi Mainnet ba wani network daban ba
‎Shi ya sa
‎✅ Kayi KYC
‎✅ Ka yi migration zuwa mainnet wallet
‎✅ sannan kasamu yanci Akan dukiyarka
‎✅ ko kariki ko kawatsar yarage naka
‎in pi dayaki exchange na boge ne Idan katuro shi zuwa wallet coin ɗin ka zai ɓace babu wanda zai dawo maka da shi 😬
‎Pi ɗaya ne sai dai wurin da kake adanawa ya bambanta exchange ko wallet exchange KYB  sukayi pi core team suka Basu dama haka kaima kai dasu bawani ban banci A daina rudaku Akan pi  
‎total supply na pi Network 100B CLT    8B 8% in CLT idan pi core team Suna gani za A buga fake coins 😁😁 na pi A exchanges sannan 
‎suna gani daga kan network dinsu 
‎Ana daukan Mai kyau Akai exchanges 😂
‎😂 sannan Ayi withdraw na fake pi daga exchanges zuwa wallet 😂😂 kai pioneer 
‎Ka gwada daukar wani coin A solana mai suna pi
‎ katura A wani address Na BNB mai irin wannan sunan pi kagani  babbaka 🔥🔥🔥🔥 kinan🤣🤣
‎Blochchain Bazai yiwu kadau wani coin 
‎daban katura ko kakara Akan wani coin da yakida iyakacin supply ba dan haka inkanada hali kasayi pi A exchanges😂😂😂

Comments

Popular posts from this blog

duhu da haske

me yasa bazaka iya suffanta mutuwa ba bayan kamutu??